NA
ASHIRU USMAN GABASAWA
ADM.NO:1110106129
KUNDIN BINCIKEN NEMAN
DIGIRI NA FARKO (B.A HAUSA)
WANDA AKA GABATAR A SASHEN KOYAR DA HARSUNAN
NIJERIYA JAMI’AR USMANU ɗANFODIYO, SAKKWATO.
SATUMBA, 2016
SADAUKARWA
Na saduakar da wannan aikin nawa ga mahaifana Alhaji Usman Ibrahim Shugaba, da
Hajiya Hauwau (kulu) Usman Shugaba da kakannina Hajiya Mama da Alhaji ɗan Haru
Zainabu da Mal. Ibrahim Mai Zuma, duk a cikin garin Gabasawa.
GODIYA
Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah, Ubangijin Sammai da Ƙassai da duk
abubuwan da ke tsakaninsu. Mai yin yadda Ya so, a lokacin da Ya so. Tsira da
amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W), Ina mai
yin salati marar adadi ga Annabi da alayansa da sahabbansa da kuma waɗanda suka
bi tafarkinsa har zuwa ranar ƙiyama.
Bayan haka ina miƙa godiyata ga mahaifana kan irin ɗawainiyar da suka sha yi da
ni tun daga tarbiyata zuwa farkon karatuna, har ya zuwa wannan lokaci da na
kammala karatun digiri na farko. Allah ya saka musu da mafificin alherinsa.
Haka kuma ina miƙa godiyata da farin cikina ga Malamina wanda ya yi jagorancin
duba mini wannan aiki Mal. Muhammad Mustapha Umar (Almu Getso). Kan irin
taimako matuƙa da shawarwari da kayan aiki da ya yi ta ba ni don ganin samun
nasarar kammalar wannan bincike. Allah ya saka masa da mafificin alheri.
Ina miƙa godiya ga Shugaban wannan sashe na Nazarin Harsunan Najeriya , na
jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato. Wato Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa, da sauran
Malaman sashe, waɗanda su ma sun taimaka wajen ba ni shawarwari irin su Farfesa
Salisu Ahmed Yakasai da Farfesa Halliru Ahmad Amfani da Dr. Sunusi accounting
da Mal. Sama’ila Umar da sauran malaman sashe sun taimaka wajen koyar da ni,
har na kai ga samun damar kammala karatuna na digirin farko, da sauran
ma’aikatan dake wannan sashe. Ina godiya ga sauran Malaman da suka koyar da ni,
da ke a wasu sassa na wannan jami’ar musamman sashen Turanci da GST. Allah ya
saka musu da alherinsa.
Ina miƙa godiyata ga sauran ‘yan uwana maza da mata waɗanda lokaci ba zai ba ni
damar lissafa sunayensu duka ba, kamar yaya Nuruddeen Usman da yaya Nasiru
Usman da Mal. Siraj Usman da Mal. Aminu da Anti Saudatu Usman tare da ƙanina
Sadiƙ Usman (Yellow na Bahijja) da wacce nake fatan ta zamar min amaryata da
sauransu da dama, da mai garin Gabasawa Sani Dawakin Gabasawa da iyalansa da
Khalil Yusif da Amira Ali Baba Agama Lafiya da Hajiyar Sama da Hafsat Sani
Dawaki (Ummi) da Hajiya Fatima Yabo (Maman Sokoto) da Nasiru Aliyu Sokoto da
Habibu Rabiu (officer) da Abba Ali da Kura Maths da Atiku Hamisuda Awaisu da
Sadisu da Munzali (ustaz) da Huzaifa Siraj (Huzee), ina godiya a gare su kan
irin taimakon da suka ba ni dangane wannan karatu, tare da fatan Allah ya saka
musu da alkairinsa. Ina miƙa godiya ga abokan karatun da muke nan tare da su
kan irin taimako da shawarwari da su ka ba ni. Kamar irin su: Ibrahim Zaki
Tambuwal da Jamilu Yahaya Bawa Jega da Mal. Janaid Usman da Lawal Ahmad Maru da
Zaiyyanu A. Ladan Shuni da Saffullahi Sama’ila Samunaka da Sani Abubakar Maru
da Attahiru Bello Sahabi da Idris Bello da Farida Aliyu (Precious) da Asma’u
Atiku Garba (Sarauniya) da Basira Attahiru Koko da Rahma Funtua Jamila da
Samira Ɗanjumma Nafisa da Maryam Yaldu da Anti Hafsa da A’isha Bello da Umaima
‘Yartsakuwa da Khadija Budah (Adila) da Buhari Galadima (Mai Bidi) da Mukhatar
Ibrahim Ɗan Malam(Na Ɗahara) da Mansur Ambursa (Glamour) da Sabir Zaki da
Policy da Bash Jos da Sahalu Mohd Bello da Khamis Aliyu Jah da Fiddausi Ahnad Ɗakwara
(Nana MCB) da Mal. Umaru Mini mart.
Bayan haka kuma ina miƙa godiyata ga abokanaina na gida Gabasawa da cikin
birnin Kano da kewaye kamar: Ibrahim Iliyas (Iron Hafisa) da Aminu Sani Senate
da Kabiru Ahmad (Show Hajara) da Abdulmajid Lawan Lili boy da Siraj Iliyas da
Huraini Lawan da Mustapha Abubakar (Morocco) da Mas’ud Sani Kurfi da Aliyu Sani
Dawaki da Amir Sani Dawaki da Abdulwahab Sadisu (Oboy) da Ishaƙ Lawan Dawaki da
Muttawakkil Sani Dawaki da Abdulmalik S.D da Abdulrazaƙ S.D ba zan manta da
aminina ba Mansur Baffa Rano (Rooney) duk kan su ina fatan Allah ya saka masu
da mafificin Alherinsa.
Alhamdulillah!!!
Ashiru Usman Gabasawa
ADM.NO 1110106129
ƘUMSHIYA
Takken Bincike:……………………….…….……………………………….i
Sadaukarwa:…..…………………….……………………………………….ii
Tabbatarwa:……………………….………………………………………...iii
Godiya:………………………….…………………………………………..iv
Ƙumshiya:…………..……………………………………………………..viii
BABI NA ɗAYA
1.0 Gabatarwa:……………………………………………...……………….1
1.1 Manufar Bincike:……………………………………………...………...2
1.2 Farfajiyar Bincike:……………………………………………………....3
1.3 Mahimmancin Bincike…………………………………………..............3
1.4 Matsalolin Bincike:……………………………………………………...4
1.5 Naɗewa:…………………………………………………………………6
BABI NA
BIYU: BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA
2.0 Shimfiɗa:………………………………………………….......................7
2.1 Bita A Kan Aro Da {irƙira:……………………………………………..7
2.2 Bita A Kan Hausar Rukuni:……………………………………………15
2.3 Naɗewa:………………………………………………………………...18
BABI NA
UKU: TSARIN GUDANAR DA BINCIKE
3.0 Shimfiɗa:……………………………………………………………….20
3.1Wuraren Da Bincike Ya Shafa:…………………………………….…...20
3.2 Adadin Bayanan Da Aka Tattara:……………………………………..22
3.3 Hanyoyin Tattara Bayanai:……………………………………………..23
3.3.1 Hira/Tattaunawa:…………………………………………………….24
3.3.2 Lura ta Kai-tsaye:……………………………………………………25
3.3.3 Karanta Wallafaffun Ayyuka:……………………………………….25
3.3.4 Sauraren Kafafen Yaɗa Labarai:…………………………………….25
3.4 Yadda Aka Tattaro Bayanai:………………………………………...…26
3.5 Yadda Aka Sarrafa Bayanai:…………………………………………...26
3.5.1 Kalma ko Kalami:……………………………………………………27
3.5.2 Ma’ana ta Asali:…………………………………………………...…27
3.5.3 Sabuwar Ma’ana:……………………………………………………..27
3.6 Naɗewa:………………………………………………………………...28
BABI NA
HUƊU: SIGOGIN HAUSAR ‘YAN SIYASA
4.0 Shimfiɗa:……………………………………………………………….29
4.1 Faɗaɗa Ma’anar Kalma:………………………………………………..29
4.2 {irƙira Daga Kalmomin Asali…………………………………………32
4.3 Sarrafa Kalmomin Aro…………………………………………………37
4.4 Naɗewa:………………………….……………………………………..44
BABI NA
BIYAR: KAMMALAWA
5.0 Shimfiɗa:……………………………………………………………….45
5.1 Taƙaitawa:……………………………………………………….……..45
5.2 Sakamakon Bincike:……………………………………………………47
5.3 Shawarwari:…………………………………………………………….50
5.4 Naɗewa:………………………………………………………………...51
Manazarta:...……………………………………………………………….52
1 Comments
[…] Ci gaba da karatu: […]
ReplyDeleteENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.