Shu’aibu Murtala Abdullahi
A wannan babi nazarin zai yi k’okari wajen bayar da bayani da shawarwari wurin nemam kud’i da manufar wak’okin kud’in sannan da manazartar da aka yi amfani da ita.
Nazarin zai yi k’ok’ari wajen bayar da sha warwari wurin neman kud’i. Da farko su kud’i ba a samun su hakanan ba tare da an tashi an nema su ba, ba sa zuwa mutum yana zaune dole sai an nemesu, sannan wajen neman kuma sai an yi hakuri an jure duk wata wahala da za a shiga domin sai dsa sana’a sannan akje sa ran samun kud’i, sana’a kamar aikin jini da kafintanci da kanukanci da noma, irin su gyaran inji. Sanna duk kankantar sana’a kada a rai nata domin ba a san me zata zama ba domin Hausawa sukance da rarrafe yaro kan tashi. To kamar sana’a ma haka ne tun tana karama wata rana sai ta zamo babba azo ana fadinta.
Abu na uku shi ne jajircewa wurin neman kud’i, a same anambaci sana’a to sana’a sai an jajorce an sha wuya sannan kuma sai an gujewa raina sana’a, saboda raina sana’a shi yasa mutane da yawa basu da aikin yi sai ace ba za a yi aikin gini ko kaffintanci ko su ko kanikanci ba saboda ba lokaci da d’aya ake samun kud’i cikinsu ba. Wannan yasa matasa da yawa suke cikin rashin aikin yi suke zaman banza. Wannan nazari yana ba da shawara ga matasa da su daina raina sana’a duk k’ank’antar ta, saboda hakan shine zai kawo masu rufin asiri da kuma rashin zaman banza a cikin lunguna da unguwani.
Wannan nazari zai k’ok’ari wajen fito da maufar wadannan wak’ok’in kud’i, misali:-
Manufar wak’ar kud’i ta Gambo Hawaja itace ya nuna mana illar zama cikin duhun kai wato rashin ilimi domin in dai za a zauna da jahilci to fa ba wani sa ran a sami kud’i.
Sannan manufa ta gaba ya nuna mana cewa wajibi ne dole ne sai an nemi kud’i, manufar itace yadda za a nemi a tashi a tafi garuruwa to yin fatauci wurin neman kud’i. Manufa ta gaba yana nuna mana cewa idan kai kud’i sai a soka kuma ko’ina za a iya gayyatarka domin kaba da bshawara saboda komai kana da kud’i.
Shi kuwa Alhaji Audu Wazirin D’anduna manufar sa yana cewa a wannan zamanin duk abin da zaka yi sai kana da kud’i. Sannan duk abin da kake so kayi in dai baka da kud’i to sai dai ka hakura, saboda baka da kudi. Sannan yana nuna duk abin da kake son yi to in dai da kud’i a wajenka to zaka yi ko menene a wannan zamanin. Haka kuma duk girmanka in dai baka da kud’i to ko girman naka ba za’a gani ba. Amma in kana da kud’i duk k’arancin shekarun ka to kaga ana baka girma saboda kud’i.
Shi kuwa Alhaji Mamman Shata manufarwak’arsa itace yadda ya kamata ka kashe wannan kud’i, ya nuna cewa kada in an sami kud’i a kashesu ta hanyar shashanci da sakarci, sannan kuma ya nuna cewa in dai ka samu kud’i kuma ka kashe su ta hanya mai kyau to Allah zai godewa mutum sannan annabi ma zai godema, sannan sauran jama’a su ma za su godema, wadanna sune irin manufofin dake cikin wakokin.
Babi Na Biyar
Shawarwari da Manufofin Wak’okin Kud’i
5.0 Shimfid’a
A wannan babi nazarin zai yi k’okari wajen bayar da bayani da shawarwari wurin nemam kud’i da manufar wak’okin kud’in sannan da manazartar da aka yi amfani da ita.
5.1Shawarwari
Nazarin zai yi k’ok’ari wajen bayar da sha warwari wurin neman kud’i. Da farko su kud’i ba a samun su hakanan ba tare da an tashi an nema su ba, ba sa zuwa mutum yana zaune dole sai an nemesu, sannan wajen neman kuma sai an yi hakuri an jure duk wata wahala da za a shiga domin sai dsa sana’a sannan akje sa ran samun kud’i, sana’a kamar aikin jini da kafintanci da kanukanci da noma, irin su gyaran inji. Sanna duk kankantar sana’a kada a rai nata domin ba a san me zata zama ba domin Hausawa sukance da rarrafe yaro kan tashi. To kamar sana’a ma haka ne tun tana karama wata rana sai ta zamo babba azo ana fadinta.
Abu na uku shi ne jajircewa wurin neman kud’i, a same anambaci sana’a to sana’a sai an jajorce an sha wuya sannan kuma sai an gujewa raina sana’a, saboda raina sana’a shi yasa mutane da yawa basu da aikin yi sai ace ba za a yi aikin gini ko kaffintanci ko su ko kanikanci ba saboda ba lokaci da d’aya ake samun kud’i cikinsu ba. Wannan yasa matasa da yawa suke cikin rashin aikin yi suke zaman banza. Wannan nazari yana ba da shawara ga matasa da su daina raina sana’a duk k’ank’antar ta, saboda hakan shine zai kawo masu rufin asiri da kuma rashin zaman banza a cikin lunguna da unguwani.
5.2 Manufar Wak’ok’in Kudi
Wannan nazari zai k’ok’ari wajen fito da maufar wadannan wak’ok’in kud’i, misali:-
Manufar wak’ar kud’i ta Gambo Hawaja itace ya nuna mana illar zama cikin duhun kai wato rashin ilimi domin in dai za a zauna da jahilci to fa ba wani sa ran a sami kud’i.
Sannan manufa ta gaba ya nuna mana cewa wajibi ne dole ne sai an nemi kud’i, manufar itace yadda za a nemi a tashi a tafi garuruwa to yin fatauci wurin neman kud’i. Manufa ta gaba yana nuna mana cewa idan kai kud’i sai a soka kuma ko’ina za a iya gayyatarka domin kaba da bshawara saboda komai kana da kud’i.
Shi kuwa Alhaji Audu Wazirin D’anduna manufar sa yana cewa a wannan zamanin duk abin da zaka yi sai kana da kud’i. Sannan duk abin da kake so kayi in dai baka da kud’i to sai dai ka hakura, saboda baka da kudi. Sannan yana nuna duk abin da kake son yi to in dai da kud’i a wajenka to zaka yi ko menene a wannan zamanin. Haka kuma duk girmanka in dai baka da kud’i to ko girman naka ba za’a gani ba. Amma in kana da kud’i duk k’arancin shekarun ka to kaga ana baka girma saboda kud’i.
Shi kuwa Alhaji Mamman Shata manufarwak’arsa itace yadda ya kamata ka kashe wannan kud’i, ya nuna cewa kada in an sami kud’i a kashesu ta hanyar shashanci da sakarci, sannan kuma ya nuna cewa in dai ka samu kud’i kuma ka kashe su ta hanya mai kyau to Allah zai godewa mutum sannan annabi ma zai godema, sannan sauran jama’a su ma za su godema, wadanna sune irin manufofin dake cikin wakokin.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.