Muhawarar da Aka Gwabza Tsakanin 'Yammata a Ƙaramar Sakandare ta Mata, Tudun Wadan Birnin Kebbi

Wannan bidiyo ne na 'yammakarantar Ƙaramar Sakandare ta Mata da ke Tudun Wadan Birnin Kebbi, inda suke tafka muhawara kan "Tsakanin Mai Kuɗi da Talaka Wane ne ya fi Kece Reni a Cikin Al'umma?"

Hakkin Mallaka: Makarantar Ƙaramar Sakandare ta Mata Tudun Wada, Birnin Kebbi

Post a Comment

0 Comments