Zazzafar Muhawa da aka Tafka Tsakanin Ɗalibai Maza da Mata Cikin Harshen Hausa (Kashi na 4)
February 19, 2020
Wannan bidiyo wani ɓangare ne na muhawara da aka tafka tsakanin ɗalibai maza 'yan Kwalejin Gwamnati da ke Azare da kuma ɗalibai mata 'yan Kwalejin Gwamnati ta Mata da ke Sakuwa. An gudanar da muhawarar ranar Alhamis, 13 ga watan Fabarairu a shekarar 2020.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.