Zazzafar Muhawa da aka Tafka Tsakanin Ɗalibai Maza da Mata Cikin Harshen Hausa (Kashi na 3)

Wannan bidiyo wani ɓangare ne na muhawara da aka tafka tsakanin ɗalibai maza 'yan Kwalejin Gwamnati da ke Azare da kuma ɗalibai mata 'yan Kwalejin Gwamnati ta Mata da ke Sakuwa. An gudanar da muhawarar ranar Alhamis, 13 ga watan Fabarairu a shekarar 2020.


Post a Comment

0 Comments