Ticker

Taɓarɓarewar Al'adun Auren Hausawa a Yau - Tare da Malama Halima Ahmad Umar (2)

Tattaunawa da gidan talabijin na Alu TV dangane da "Taɓarɓarewar Al'adun Auren Hausawa a Yau" ƙarƙashin shirin "Mu Duba Mu Gani," tare da Malama Halima Ahmad Umar (Sakkwato). Domin neman ƙarin bayani za a iya tuntuɓar Malama (waƙa a bakin mai ita ta fi daɗi): 

Malama Halima Ahmad Umar
halimatusadiya15@gmail.com
08033527690



Post a Comment

0 Comments