Ticker

Hukuncin Mai Sallar Farillah Ya Bi Mai Sallar Nafila

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.


𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Shin ya halasta wanda zai yi sallar farilla ya bi wanda yake sallar nafila su yi jam’i, ko kuma wanda zai yi sallar La'asar ya bi wanda yake sallar azahar?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Toh wannan dukansu babu laifi ya halasta. Idan ka duba cikin Sifatus Salah na Albani ko kuma ka duba Sharhul Mumti na Uthaimin duka an tabbatarda cewa meyin farilla yana iya bin wanda yake nafila kamar yadda meyin azahar yana iyabin wanda yake la'asar hakama wanda yake magriba yana iyabin me yin isha'i wannan duk babu lefi.

Allah ya sa mu dace

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/DVpHjgfRdK9IRWvkB23lbE

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

 

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

Post a Comment

0 Comments