Ko Wacce Da Halinta

 💙Aisha _Iya girki

❤Ameena _ iya gulma

💚Asiya     _ munafurci

💜Ameerah _ biyayya

💛Asma'u    _ fahimta

💙Amatullah _ Godiyar Allah

❤Balkisu     _ kwaɗayi

💚Basirah     _ ilimi

💜Badariyya  _ Tsokana

💛Barakah    _ Tawakali

💙Bara'atu     _Naci 

❤Binta       _   iya soyaya

💚Dahirah  _ iya aikin gida

💜Dausiyya _ Tsoron tsiya

💛Dayyiba _ rashin rainuwa

💙Fadimatu _ imani

❤Fiddausi _ iya sa sutura

💚Fa'iza      _ surutu

💜Farisa _ zuguɗiɗi

💛Fadilah _ kullum tusa

💙Fareeda _ yaudara

❤Hadiza   _ saurin fushi

💚Habiba  _ iya abota

💜Hannatu  _ lalaci

💛Hafsat    _rowa

💙Hajarah  _ son maza

❤Halima  _ zumunci

💚Harirah  _ gudun magana

💜Hameeda _ haɗa faɗa

💙Humaira _ shiru-shiru 

💗Ikilimah  _ muƙu-muƙu

💛Jamila  _ son kuɗi

💚Jidda    _ Baiwar Allah

💙Khadija  _ biyayya ga miji

❤Karimah _ ƙwacen miji

💜Kubura  _ wulaƙanci

💚Kursiyya _ ƙazanta

❤Khaulat _ iya shege 

💛Laure  _ sa tsohon kaya

💙Laɗifa _ ƙabilanci

❤Lauratu _ yawan ci

💜Ladadi  _ son mulki

💚Lami  _ iya adashi

💛Lubna  _ shiru-shiru

💙Lubabatu _Auri saki

❤Maryam_ son kowa kin Wanda yarasa

💜Maimunatu _ Alkunya

💚Mariyah _ marerecewa

💛Muleka _ malake miji

💙Marziqa _ zuka karya

❤Manirah _ rowa

💜Mashkura _ masifa

💚Nafeesat _ son kawai

💛Nabila _ son aure

💗Nazbatu _ zama kadaita

💙Na'imah _ Dadi

❤Nusaiba _ Ruwa

💜Ruqayya _ iskokai

💚Rabi'ah _ aikin da na sani

💛Rashida _ iya kuka

💙Rafeelah _ ƙarfin doki

❤Raziqa _ rainin wayo

💜Rahamatu _Kinibibi

💚Rumaisa'u _ son jin daɗi

💛Ramlat _ mayar hijab

💙Rufaidah _ Alkhari

❤Suwaiba _ so

💜Sumayya _ wanka

💚Safiyya. _ son tsofi

💛Sadiyya. _ zumunta

💙Safari'u _ ibada

❤Sakinah _ make make

💜Siyamah _ iya kwanciya

💚Samirah _ son mota

💛Sajidah  _ ƙaton ciki

❤Shaima _ nutsuwa 

💙Surayya _ samari

❤Sa'idah _ iya magaba

💜Ta'I bah _ mazurai

💚Umaima _ bin umarni

💛Ummee _ iya raino

💙Uwani _ yawan haihuwa

💗Ummul kulsim _ zama

🖤UmulKhairi _ ƙashin arziki

💜Yahanazu _ ruwan ido

💚Yusrah _ rashin ci

💛Zahra'u _ hakurin zama

💙Zainab _ son ibadah

❤Zuwarah _ son bindi

💜Zaliha. _ iya rangwada

💚Zakiyya _ iya lafazi

💛Zulaihat _ yawan sha

💙Zubaidat _son kishiya

💗Zahirah _ yawan chatn


Post a Comment

0 Comments