Labari Mai Kama Da Story

     Ku zo ku ji wani labari mai kama da story. Jiya kamar yesterday, aka yi wani hatsari mai kamar accident da keke da bicycle. Ba ku ga jini ba kamar blood. Mutane suka taru kamar people. Aka kai waÉ—ansu asibiti, waÉ—ansu kuma hospital. Likitoci suka zo duba su tare da doctors. Aka ba wa É—aya magani, É—aya kuma medicine. Aka mayar da É—aya gida, É—ayan kuma house. Ba ku ga abin mamaki ba kamar suprise.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.