Ticker

Asssalamu alaikum malam idan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran sallah yaya zai yi?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Asssalamu alaikum malam idan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran sallah yaya zai yi?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

A irin wannan halin mutum zai ƙara sa abin da ke hannunsa ne. Domin hadisi ya tabbata daga Abu Huraira ya ce: Manzon Allah ya ce: "Idan ɗayanku ya ji kiran sallah alhali ƙwarya tana hannunsa, kada ya ajiyeta, har sai ya biya buƙatarsa."

Amma anan sai ayi hattara, kada amayar da irin wannan dabi'a ta zama al'adar kullum.

WALLAHU A'ALAM.

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/Bvk6LLvY9evDZHXFMZCzeU

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments