Bayan na gama jinin Al-Ada har na ɗauki Azumi sai kuma nake ganin wani kala-kalan, ruwa shin yaya Azumina?

     𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Bayan na gama jinin Al-Ada har na ɗauki Azumi sai kuma nake ganin Wani Kala Kalan ruwa shin yaya Azumina???

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    Toh Wannan baya ɓata Azumi inhar dama kin riga kinga Alamun Tsarki toh duk wannan Ruwa Ruwanda za ki gani daga baya Me Ruwan ƙasa ko me wani Duhu Duhu duk wannan baya cutarda Azumi kuma koda ya zo da ɗigo ɗigon Jini wannan baze hanata Cigaba da Azumintaba Sannan kuma bazata sake yin wani Wankaba wancan na farkon kawai ya wadatar.

    Allah ya sa mu dace

    🏼Jameel Alhasan Haruna Kabo (ABU ZULAIKHA)

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/Lvn6zKswf8M8cnTnYUgƘny

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.