Shin azuminta ya karye?

     𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Dan Allah ina da tambaya, idan mace ta gama haila ta yi  sarki ta fara azumi kuma sai jini kaɗan ya fito mata na allamar haila Azuminta ya karye ko yana nan ?

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    Toh bayin Allah Abin da yake tabbatacce a wajen malamai shi ne Shi hukunkin jinin al'ada  yana ratayuwa ne da zuwansa Wato idan mace bayan ta yi  tsarki sai jini irin na al'ada ya sake dawo mata to matukar dai jinin yayi siffa da jinin al'ada ma'ana ta gan shi da kauri, baki mai karni dasauransu. To shi ma hailane idan tana azumi to azumin ya karye ke nan sai ta ramashi daga baya.  Idan kuma ya canza daga asalin jinin al'ada ma'ana ta gan shi barownish ko yellowish haka To wannan ba al'ada bane idan ya zo mata koda tana azumi Azuminta yana nan daram in Shã Allahu kuma ba za ta dena ibada ba

    WALLAHU A'ALAM

    Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa  a Sunnah.

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.