𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Ni dai yau kusan shekaruna 7 dayin
aure kuma ina da yara biyu amma har yanzu ban taɓa gamsuwa ba a duk tsawon
wannan shekarun danake saduwa da mijina ko ina da wata matsalace dake hanani
samun gamsuwa??
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
A gaskiya miliyoyin mata suna fama
da wannan matslar ba wai ke kaɗai bace. Sai dai ina so na tabbatar miki bakida
wata matsla lafiyanki lau. Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa
na jima'i bakuma cuta bane akasarinsu.
Macen da ba ta zina idan ta yi aure
takan iya ɗaukan sama da watanni kamin ta soma samun gamsuwa, wasu ma har sai
sun soma haihuwa. Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane,
sai ta saba da jima'i sannan kuma mijinta ya iya gano wuraren dake saurin sata
gamsuwa a lokutan wasanni da kuma lokutan jima'i.
Amma kuma babban matsalar rashin
gamsuwan mata a lokutansu na jima'i yana tahallakane akan mazajensu, sune basu
iya sarrafasu yadda ya dace da har za su gamsar dasu ba.
Maza da dama suna ɗauka da zaran
sun zura azza karinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi
shikenan macen ma ta gamsu.
Hakan ya sa maza da dama suna
binyan bukatarsu kawai sai su rabu da jikin mace ba tare da sun gamsar da ita
ba, sun tunda sun gamsu ai shike nan. Kashi 80 na maza basu da illimin sanin ɗantsakan
mace shi ne sirrin jima'inta, maza basu da fahimtar da za ka kwana kana
cancankar farjin matarka da azza karinka muddin ba za ka taɓa mata dantsa kanta
ba aikin banza kakeyi ga wasu matan.
Haka nan kuma wasu mazan sun kasa
fahimtar cewa da akwai wasu yanayi na kwanciyar jima'i da idan kanayi da
matarka bazata taɓa samun gamsuwa ba ko dai saboda azza karinka baya iya
zungoromata mahaɗanta saboda ƙanƙantarta ko kuma yana wuce mata makura saboda
tsayinta a irin wannan yanayi dole ne ku fahimci yanayin da zai iya sa ta samu
biyan bukata
Wasannin motsa sha'awa kamin soma
jima'i sune sinadarin na farko dake ɗaura mace hanyar da zata samu gamsuwa.
Musamman tsotsa da lasar farjinta musamman dantsa kanta, sakace da kuma sha
mata nonuwa.
Malama bansan irin kokarin da
minjinki yake yi a waɗannan bangarorin da na yi bayani ba, amma dai yana da
kyau kin fito karara kin fadamasa abun da kikeso da yadda kikeso a miki ko a taɓa
miki a lokutanku na jima'i.
Da fatan kin fahimta kuma kin
gamsu. Lafiyarki lau, kawai oga ya sake salo. Zaki ji garau.
Allah ta'ala ya sa mudace.
Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Za
ku iya bi ta Links ɗin mu...
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/FBuwMyVjc2sGOEGLm0W7ed
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.