𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamu alaikum. Yaya matsayin
tsotsan alaurar juna tsakanin maaurata yayin jima'i? ko Yaya amsar take a
taimaka min da ayar Alƙur'ani Domin inyi amfani dasu Na gamsar da mijina.
Nagode.
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa'alaikum salam. Hakika Ayoyi
sun tabba a Ƙur'ani waɗanda suke nuna halaccin jin daɗin juna tsakanin
ma'aurata Allah yake cewa:
ﻫﻦ ﻟﺒﺎﺱ ﻟﻜﻢ ﻭﺃﻧﺘﻢ ﻟﺒﺎﺱ ﻟﻬﻦ )
[SU (MATANNAN) SUTURA NE AGAREKU
KUMA KUMA SUTURA NE AGARESU]
Wani wajan kuma Allah ya ce:
ﻧﺴﺎﺅﻛﻢ ﺣﺮﺙ ﻟﻜﻢﻓﺄﺗﻮﺍ ﺣﺮﺛﻜﻢ ﺃﻧﻰﺷﺌﺘﻢ
[MATAYANKU GONAKINKU NE KUJEWA
GONAKINKU TA INDA KUKESO]
Waɗannan ayoyin suna nuni gamida
goyan bayan ma'aurata suji daɗin junan su ta inda suke so, to sede awani wajan
Allah yace KARKU WUCE IYAKA wato karku ketare haddi.
Misalin ketare haddi shi ne miji
yajewa matarsa ta dubura ko alokacin da take jinin haila sannan ketare iyaka
yakan iya ɗaukan yin dukkanin abinda yake haramun.
To anan gameda tambayanki se mu
duba mugani inda manzan Allah ﷺ yace idan zaku jewa matayanku Ku aika da Ɗan
sako, Ɗan sako anan shi ne dukkan yan wasannin da akeyi gabanin jima'i, To anan
se muce kenan ya halasta yan wasannin da akeyi sede idan awannan lokacin
haramun ze iya shigowa se abi ta wani hanya misalin awannan halin na wasannin
miji /komata ze iya sa al'auaran Ɗan uwansa abaki MAZIYI ZE IYA FITOWA KUMA SHI
BA LALLAI BANE KASAN FITIWANSA SEDE KAGA YA FITO to anan idan har ka sanya
Al'auran matanka/ ko kijinki abaki alhalin maziyi ya fito kaga ka aikata
haramun (HARAMUN YA SHIGO CIKI) domin kuwa MAZIYI NAJASA NE kuma sanya shi
abaki ze gadar da shansa Wanda hakan haramun ne.
Dan haka tunda sanya najasa abaki
haramun ne kuma tunda maziyi ze iya fita awannan halin ba tare da sanninku ba
har a iya hadiyeshi to barinsa shi yafi, a yi wasannin da hannu.
WALLAHU A'ALAM
Zauren Tambaya Da Amsa Abisa
Alkur'ani Da Sunnah. Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Zaku iya bi ta Links ɗin
mu...
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.