Ticker

    Loading......

Likita Da Wata Mata

 Bayan ta shiga ganin likita, sai ta ce, in babu damuwa ina so ka yi wa mijina izini ya shigo...!!

Likita ya ce, kar ki samu damuwa, ni ƙwararren likita ne, kuma na yi rantsuwa ba zan ci amanar aikina ba.

Ta ce, ba nan ne matsalar ba, akwai Malaman jinya (Nurses) kyawawa da suke kai komo a asibitin nan, kuma na bar mijina a waje. 

Dr. In ka rantse ba za ka ci amanar aikinka ba, ni fa mijina bai rantse ba😆😆😆🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️

Likita Da Wata Mata


Post a Comment

0 Comments