𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Malam, me
yake kawo aljanu jikin Ɗan adam, Kuma meza a yi a rabu da su?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa alaikum
assalam, sakaci da ibada da zikirori na daga cikin abubuwan da suke kawo
aljanu, duk mutumin da yake yawan azkar yake kuma kiyaye dokokin Allah, da wuya
aljani ya shiga jikinsa, Saboda şu zikirorin safe da yamma da na kwanciya bacci
da shiga banɗaki da fitowa suna kariya daga Shaiɗanu.
Saidai ko da
mutum yana da nagarta, aljani yana iya shiga jikin mutum ta hanyar sihiri ko
kambun baka, ko yawan fushi.
Ayoyin Alƙur'ani
na korar aljani daga jikin ɗan'adam, musamman Suratul Bakara da Kula'uzai biyu
da ayatul kursiyyu da surorin tauhidi guda biyu.
Allah ne
mafi sani.
Dr jamilu Zarewa.
Ga Masu Buƙatar
Shiga Wannan Group Zaku iya bi ta Links ɗin mu...
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/FBuwMyVjc2sGOEGLm0W7ed
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.