YA SAKI HANNUN MATARSA

    𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Idan Miji ya riƙewa Mace Hannu, setace ya saketa seya ce ya saketa. Shin hakan yana nufin Aurensu ya Saku??

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    Toh Asali a Musulinci kowanne Aiki yana Tafiyane tareda Niyya. Yanzu ai ance ba Maganar Aure Sukeyiba Maganar Hannu akeyi, kuma shi Hannun akace an Saka. Saboda haka Hannun dai ya saku amma Ita Matar ai bama Maganar Sakin Aure akeyiba sedai Idan shi Mijin shi ne ya ce Shi Lallai Sakin Aure yake nufi ba Sakin Hannuba, Kaga a wannan Lokaci kam Shikenan Aurensu ya Saku. Amma yanzu ba wannan Maganarma akeyiba.

    ✍️ Jameel A Haruna

    WALLAHU A'ALAM

    Zauren Tambaya Da Amsa Abisa Alkur'ani Da Sunnah. Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Za ku iya bi ta Links ɗin mu...

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi.

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.