Ticker

6/recent/ticker-posts

​’YAR KISHIYA ZATA IYA GADONA ?

TAMBAYA

Assalamu alaikum Dr. barka da asubah, da fatan kuna lafiya, Allah ya taimaka. mace ce ta rasu ta bar ‘ya’ya maza biyu da mace ɗaya, da kuma ‘yar kishiyar ta, shin ‘yar kishiyar tana da kaso a cikin gadon?

 Allah ya saka da alkhairi.

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa’alaikum assalam, ‘yar kishiya ba ta çıkın magada, don haka za’a bawa ‘ya’yanta ne şu raba a tsakaninsu, duk namiji ya dauki rabon mata biyu.

Allah ne mafi sani.

Amsawa🏻

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA

Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah, ta fahimtar magabatan kwarai.

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

 

Post a Comment

0 Comments