A Cikin Azumi

     Jiya da yamma wuraren Æ™arfe biyar na wuce wajen wani gida sai na ga wani tanki a sama ya cika yanata zubar da ruwa a Æ™asa. 

    Duk da ina azumi sai na ga kamar al'mubazzaranci ne a bar ruwa suna zuba ga banza. Shi ne na je na É—an tara bakina 🙄🙄🙄, kun san wani abu? Ba'a wuce minti É—aya ba duk ruwan ya jiÆ™a ni. Ashe su ma ba yanda suka iya ne shi ya sa suka Æ™yale yake ta zuba. 

    Sai na tafi kawai.

    A Cikin Azumi

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.