A Gaishe Shi

     Don Allah duk wanda ya san wanda ke da NCE ko degree me ra'ayin aiki a Abuja wanda be wuce shekara arba'in ba kuma me working experience a Æ™allah shekara 2, wanda ba zai raina albashin 90,000 ba. To ya ce ina gaida shi   please.

    A gaishe shi.

    Write your comments below or send us jokes to upload. 

    Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.