A Group Ɗin WhatssApp

     Dan Allah koh zan samu wanda zai min transfer na 2million a account dina? Kawai ina so na banbance alert din millions da thousands ne zan dawo dasu daga baya idan kuma ban dawo muku da su ba na yarda ku cire ni daga group din nan koh kuma ku yi blocking number ta.

    😝🤸🏻♀️🤸🏻♀️😝😝😎🤣🤣

    A Group Ɗin WhatssApp

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.