A Taya Mu Addu'a

     To ni bara na ba ku labari, atayanii da addua muna asibiti yanxu, wata kakata ta hadiye memory card yayinda take shan fura, yanzu haka dai tanata rera wakokinda ke cikin memory card din, saidai kuma bamusan mezai faru ba idan taxo kan videos dinda ke ciki domin mafi yawan Videos dake ciki suna dauke ne da irin video clips din su Jet lee da su jackie cheng, shiyasa nake bukatar adduar ku don har yanxu dai tana kan audios ne... ðŸ˜€ðŸ˜€:)😀😀😀 saura kiyimun dariya ðŸ˜œ

    A Tata Mu Addu'a

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.