𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamu alaikum Mal Mace ce Tasha Rabin azumi kuma
bayan Azumin Ya wuce ta ranka Sai dai ba duka ba yanzuxu Tana so ta ida Amma ta
manta Azumi Nawa ta yi baya Tana ganin ba ta yi Rabi ba kuma Tana ganin kamar
ta yi rabi Amma ita ta manta Dan Allah Mal Ya za ta yi?
𝐀𝐌𝐒𝐀👇
Wa alaikum assalam, za ta yi gini ne a kan tabbas
wajan ramako, misali idan kına zaton ashirin suka rage miki ko kuma ashirin da
biyar, to sai ki rama ashirin da biyar (25), saboda in kin yi haka za ki fita
daga kokwanto, kuma zai zama tabbas kin rama abin da ake binki.
Allah ne mafi sani.
Amsawa: Dr. Jamilu Zarewa
Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa
Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/GhLY39kRlZEIdcZUmGchEm
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.