Yanda za ka yi kasuwancin DATA cikin sauƙi -SAHABDATA


    Idan kana karanta wannan post ɗin to tabbas ka hau yanar gizo. Duk wanda ya hau yanar gizo kuwa to tabbas ya yi amfani da abun da muka fi sani da DATA. Babu shakka datar da ake ƙonawa a shafukan yanar gizo a kowanne rana yana da matuƙar yawa. Wannan shi ne dalilin da ya sa kasuwancin sayar da data ya zama ɗaya daga cikin kasuwanci na zamani da suke kawo kuɗi sosai.


    Akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen sayan data. Wassu suna saya kai taye daga layinsu, wassu kuma suna saya daga banki, wassu kuma suna saya daga wajen 'yan kasuwa da sauransu. Cigaban da aka samu a yanzu shi ne 'yan kasuwa (resellers) sukan sayi data mai yawa a farashi mai sauƙi sannan su sayar da shi a farashi mai sauƙi ga mai saya dan amfanin kai-da-kai ko kuma sayarwa. Suna amfani da shafukan yanar gizo wajen sayar da wannan data.


    SAHABDATA É—aya ne daga cikin waÉ—annan shafuka. A shafi na SAHABDATA za ka iya abubuwa kamar haka


    1. Sayan Data da katin waya(recharge card).

    2. Biyan kuÉ—in wutar lantarki.

    3. Biyan kuÉ—in TV Cable.

    4. Sayan PIN na jarrabawa, da sauransu.






    yanda za ka saka kuÉ—i a wallet na SAHABDATA


    Akwai hanyoyi biyu na saka kuÉ—i cikin sahabdata.


    1. ACCOUNT: Wannan ita ce hanya ta kai tsaye da za ka saka kuÉ—i cikin wallet. Sahabdata ta samar da account number na bankuna daban-daban har guda huÉ—u ga kowanne customer. Duk wanda ka É—auka ka tura kudi ciki zai shiga sahabdata wallet É—in ka.

    2.MANUAL: Wannan kuma za ka tura kuÉ—in ne zuwa account É—in jami'in sahabdata. Bayan ya tabbatar da cewa kuÉ—in da ka tura ya shiga account É—in sa zai saka maka su a cikin sahabdata É—in ka.




    yanda za ka sayi data


    Bi waÉ—annan matakai daki-daki domin sayan data.

    1. Shiga shafin sayan data.



    2. Cika waɗannan bayanai daidai sai ka taɓa buy data.




    3. Za a tambaye ka shin ka tabbatar kana so ka tura data a wannan number? Idan ka tabbatar sai ka taɓa yes.




    4. Daga nan za a tambaye ka PIN ɗin ka. Sai ka rubuta sannan ka taɓa continue.




    Ba tare da wani É“ata lokaci ba data za ta je inda aka tura ta.



    Ga masu neman ƙarin bayani. Kalli wannan video inda muka yi bayani daki-daki.








    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.