Cakwalkwalin Cakwakiya

      Wasu mutane biyu sun haÉ—u a tashar mota, sai É—aya ya dinga Æ™orafi a kan matsalar gida. Æ˜arshe dai É—ayan ya kasa haÆ™uri, ya ce:

    "Wai kai a tunaninka har wata matsala ce da kai?

    To, saurari matsala ta ka ji,

    A shekaru kaÉ—an da suka wuce na haÉ—u da wata bazawara muka yi aure. To da ma tana da ‘ya wadda ta isa aure. Jimawa kaÉ—an, baba na ya auri 'yar tata. Hakan yasa agola ta ta zama matar ubana, kuma uwa ta. Baba na kuma ya zama suruki na don ya auri 'yar matata.

    Haka nan kuma matata ta zama surukar babana, tun da ya auri 'yarta.

    Ana nan a haka, sai 'yar matata ta haihu a gidan babana. Yaron da aka haifa sai ya zama Æ™anina tun da É—an babana ne. Amma kuma ai É—an 'yar matata ce - ka ga ke nan Æ™anina ya zama jikana.

    Wannan fa duk bai zama tashin hankali ba sai da mata ta ta haihu. To, yanzu yayar É—ana (matar baba na ke nan) ta zama kakar É—ana, tun da É—an mijinta ne ya samu Æ™aruwa.

    Wannan ya sa babana ya zama surukin É—ana, tun da yayarsbabana ke aure.

    Sai na zama surukin matar babana.  Matata ta zama gwaggon É—antaÆŠana ya zama É—an babana. Ni kuma na zama kakana.

    Idan ba ku ruɗe ba ku yi comment a ƙasa.

    Almara

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.