Hukuncin Huda Hanci Saboda Kwalliya

    Sheikh Ibnu Uthaimin yana cewa: Huda Hanci zai iya zama canza halittar ALLAH, amma idan garin da matar data huda hancin take ana yın ado ahanci, ta yadda hakan ya zama al'ada, to babu laifi ayihakan.

    Duba: Majmu'u Fatawa Ibnu Uthaimin 11/137.

     Sheikh Abdul Muhsin Al'abbad ya ce adarasinsa da yake gabatarwa a Harami, sai ya ce babu laifiakan haka.

     Bisa abin da ya gaba ta ya halatta matar BAHAUSHE ta hudahancinta saboda ta sanya abin kwalliya tun da al'adarsu ce,

     Saboda ya tabbata a zamanin sahabban Annabi {s.a.w} mata suna hudakunnansu suna sanya 'yan kunnaye kamar yadda hadisin

    Bukhari mai lamba: 98 yake nuni zuwa hakan.

    ALLAH ne mafi sani.

    **************************

    Wannan É—aya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Æ˜ur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waÉ—anda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta Æ™arin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.