Ticker

Idan Mutum Ya Kasa Azumi Su Waye Za Su Ciyar Masa?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamualaikum. mallam Dan Allah ina so Amin bayani a kan ciyarwa ga Wanda ba zai iya azumi ba, su waye za su ciyar masa?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikumussalam.

To idan yana da halin ciyarwar shi ne zai ciyar, idan kuma bashida hali sannan akwai wanda za su iya ciyar masa duk ya yi Insha Allah, idanma bai samu wanda za su ciyar masa ɗin ba, sai ya hakura duk sanda Allah ya hore masa sai ya ciyar babu komi akansa Insha Allah.

Allah ya yassare mana.

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BJikpGm7VXV1vEVVGcNH5J

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments