Kasuwar Dare Maganin `Yan Sa Ido

     Mun ga sallah ta matso. Ga garaÉ“asa mun kawo muku.

    Kaji  manya-manya = Naira É—ari biyar-biyar,  

    Akuya =  Naira dubu biyu, 

    Rago = Naira dubu uku,

    Saniya = dubu goma sha biyu.

    Amma Saida daddare saboda mutane ba sa son abun da zai amfani al'uma.

    Kasuwar dare maganin `yan sa ido.



    Write your comments below or send us jokes to upload. 

    Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.