Ticker

    Loading......

Ke Ce Kika Haifi Baba? - A Yi Hattara

 Wani yaro ne yana hira da mamarsa sai ya ce mata: "Mama ke ce kika haifi baba?"


Sai mamar tasa ta ce: "A'a, me ya sa ka tambaya?"

Sai yaro ya ce: "Na gani ne jiya da dare yana shan nononki."🙊🙈🙈

A yi hattara!!!

Post a Comment

0 Comments