Ku Ba Ta Shawara

     Dan Allah Anti Laraba ki mini post. Ki É“oye sunana.

    Mijina ya yi layya bayan na gyara naman na soya sai ya ce na raba da budurwarsa. Ni kuma na ce ba zan raba da ita ba. Shi ne ya ji haushi ya ce ya ba ni nan da awa É—aya ko na raba. Ko ya kira budurwar tasa ta zo ta raba.

    Ku Ba Ta Shawara

    Write your comments below or send us jokes to upload. 

    Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.