Ku Zo Ku Sha Dariya

     Kaiiy!! Amma typing error É—an iskan abu ne wlh, wata makofciya ta ce su ke chatting da kawarta 'yar kasuwa, kawai ta ga ta rubuta mata  yauwa dan Allah ki yi haÆ™uri na so in sanar da ke tun last month mijinki ya min "ciki" a shagona wlh na ji daÉ—i sosai, dan Allah ki taya ni masa godiya,🤣🤣🤣  aiko mun ga tashin hankali, da ta kira mijin a waya ta sanar da shi sai gashi  ya zo ya sako Æ™awar a gaba har gida suka zo aka warware, ashe wai ciniki za ta rubuta ta rubuta ciki ðŸ˜‚ aiko mun yi dariya kamar mahaukata, to gashi mijinta zufa ,ita mai ciki zufa🤣 muna nan zufa duk kanmu ya É—aure.

    Ku zo ku sha dariya🤣🤣😂

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.