Laulayin ciki ya sa ina waiwaye a sallah, yaya sallata?

    Manzon ALLAH {s.a.wa} Yana cewa:

    Waiwaye a sallah wani faucewa ne da ShaiÉ—an yake fauta daga sallar mutum.

    kamaryadda Bukhari ya rawaito a hadisi mai lambata: 718.

     Malamai suna cewa waiwaye a sallah makaruhi ne saboda hadisin daya gabata.

     Waiwaye yana halatta idan akwai buÆ™ata, saboda akwai lokacin da sayyidina Abubakar (R.A) ya faralimanci, saboda Manzon ALLAH {s.a.w} baya nan,  Bayan Annabi {s.a.w} ya dawo sai ya shigo masallaci, sahabbai suna ganinsa sai suka fara tafi, sai sayyadina Abubakar (R.A) ya waiga lokacin da ya ji tafi ya yi yawa, kamar yadda Bukhari ya rawaito a hadisimai lamba ta: 2544.

     Malamai suna cewa: Waiwayan da Abubakar (R A) ya yi yana nuna hallacin yin waiwaye saboda buÆ™ata, tun da Annabi {s.a.w} baimasa inkari ba.

     Don neman Æ™arin bayani duba: Fatawa

    Nurun Aladdarb 9/225.

    A bisa abin da ya gabata, ya hallata ki ringa yin waiwayesaboda zubar da yawun da ya zama larura, sai dai duk abin daaka halatta saboda buƙata, ba a so a wuce gwargwadonta

    ALLAH shi ne mafi sani.

    **************************

    Wannan É—aya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Æ˜ur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waÉ—anda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta Æ™arin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.