Ticker

Mata Ga Tambaya

 Mijinku ne zai yi tafiya London. To da mata ɗaya zai tafi. Ɗayar kuma zai bar mata miliyan 20 a gida.

Za ki bi shi ne ko za ki tsaya a gida?

Post a Comment

0 Comments