Ticker

Mazan Ko Matan?

 Wani mutum ne tun da matarsa ta rasu, kullum sai ya je wurin kabarinta ya yi ta kuka. Wata rana sai wasu mutane suke same shi don tattaunawa:


Mutane: Lallai kana son matarka sosai...

Mutumin: Wa ya faɗa muku. Babu wannan labari.

Mutane: To me ya sa kullum kake zuwa wurin kabarinta kana kuka?

Mutumin: Na ji wani hadisi ne wanda ya ce idan ana yi wa mamaci kuka, to ana ƙara masa azaba ne.

Mazan Ko Matan?

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments