Neman shawari

      Ku bani shawara. Na ga kowa yana sayan kadara ya ajiye, 

    Shi ne na ce zan sayi Æ™anÆ™ara kamar guda É—ari biyar na ajiye idan azumi ya zo sai na fito da su na baje kasuwa ta, na san zan samu riba ae, 

    But ku ya kuka gani?🤪🤪

    Neman shawari

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.