Shin Akwai Maganin Rage Ƙarfin Sha'awa?

    𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Asalamu alaikum ina ma malam fatan alkhairi don ALLAH malam ina da tambayane a kan mutumin da yake da yawan karfin sha'awa ko da tunani yake yi na abun da yake so kamar matanshi, shi ne muke neman sani a kan shin ze iya shan wani magani na rage karfin sha'awa tun da yana tafiya wani waje aikine kuma yakan kai wata uku achan kafun ya dawo.

    𝐀𝐌𝐒𝐀👇

    Wa'alaikissalam wa rahmatullahi wa barakatuhu.

    To kamar kisha maganin da za ki daina jin yunwa ne, kin ga ba wani magani da zakisha ya hana jin yunwa, baban maganin yunwa cin abinci kawai shi ne maganinta to haka ma sha'awa take ba ta da magani halitta ce daga Allah kawai maganinta yawan azumi ko kuma yatafi da matarsa kusa da shi dan kada Shaiɗan ya rinjayeshi fadawa halaka.

    Allah ta'ala ya sa mu dace.

    Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    *******************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.