Tarar Baki

      Suna hanyar dawowa daga taron iyaye da makaranta ta tsara sai 'ya ta ce wa uwarta mama duk Æ™awayena cewa suka rinÆ™a yi mamana tana da kyau sosai. Ta yi wuf ta tari bakinta ta ce ba yanzu za ki bada labari ba. Ki bari sai mun je gaban babanki.

    Bayan sun iso gida, cikin murmushi ta ce da ƴarta faɗa wa babanki abun da ƙawayenki suka faɗa miki.

    Yarinya ta ce: "cewa suka yi mamana tana da kyau sosai saidai kash tanada manyan kunnuwa kamar gurasa, kuma kwalliyanta irin naa mutanen Æ™auye ne. Ga ta gajeriya, jagira da jan baki da ta sa kamar wata aljana". 

    Tarar Baki

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.