Malam Ina Matsalar Zakkar Fidda kai ga wanda ba shi da halin fitarwa?

     𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Malam Ina Matsalar Zakkar Fidda kai ga wanda ba shi da halin fitarwa.?

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    Ba'a bin Mutum bashin Zakkar Fidda kai Ga wanda ba shi da halin da zai Fitar ya bayar. Zakkatul Fidri ta Sauka a kansa. Asalima Shi ya kamata a dauka a Baiwa. hikimar yin zakkar Fidda kai kamar yadda manzon Allah ﷺ ya Ambata shi ne. Domin a wadata Waɗanda ba su da Abincin da zasu ci na wannan Ranar. Ke nan A Kame Hannuwansu daga Rokon Mutane na tsawon Wannan Ranar Gabaki ɗaya. Kuma a Sanya Farin ciki a zukatansu. Suma suke jin su a Wadace.

    Allah shi ne Masani.

    Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Zaku iya bi ta Links ɗin mu...

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/K7RkƘRMf2b57l3UENoJ1Or

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.