Mutum ne ya fara azumi a wani gari/ƙasa sai ya yi tafiya zuwa wata ƙasa don ya ƙarasa azuminsa a can, sai ya kasance ƙasar da ya fara azumi a ciki sun riga fara ɗaukan azumi, to yaya zai yi?

     𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Mutum ne ya fara azumi a wani gari/ƙasa sai ya yi tafiya zuwa wata ƙasa don ya ƙarasa azuminsa a can, sai ya kasance ƙasar da ya fara azumi a ciki sun riga fara ɗaukan azumi, to yaya zai yi??

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    Shaikh Ahmad bin Yahya Annajmi Allah ya masa rahama yake cewa "Yana wajaba akansa da ya gina azuminsa akan lissafin garin da ya koma, sawa'un sun riga fara dauka ko ba su riga ba, sai dai kawai idan ya kasance garin da ya fara azumi sun riga wancan garin da ya koma ɗaukan azumi kuma ya kasance ba su ga wata ba za su cika azumi talatin to shi bazai cika tare da su ba (domin idan ya cika da su zai zama ya yi azumi talatin da ɗaya kenan) zai ajiye azumi amma aɓoye bazai yi bazai bayyana ba, Allah ya sa mu dace".

    سبعون مسألة مهمة في الصيام

    WALLAHU A'ALAM

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/Du5LNx31U9hDi6RƘbbrzgW

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.