Wanne ne ya fi, mace ta yi Sallah a ɗakinta ne, ko ta tafi masallaci, in ya zamo akwai wa’azuzzuka da tunatarwa?

     𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Wanne ne ya fi, mace ta yi Sallah a ɗakinta ne, ko ta tafi masallaci, in ya zamo akwai wa’azuzzuka da tunatarwa?

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    Abin da ya fi, mace ta yi Sallah a dakinta, saboda Hadisin Annabi da ke cewa: “Gidajen mata shi ya fi alheri su yi SaIlah a ciki don fitar mata akwai fitina a ciki. Don haka mace ta zauna a dakinta ya fi mata aIheri.

    Dangane da wa’azi kuma da ta ji a masallaci ta samu kaset ta sanya a dakinta ya fi.

    WALLAHU A'ALAM

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/LMfHgWHKrUG9c16dKf9ZBH

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.