Ticker

    Loading......

Ni Da Likitana

 Jiya na je duba likita. Sai likita ya kalleni, nima sai na kalle shi. Kawai sai muka fashe da dariya. Sai likita ya ce jeka na sallameka. To me kuka fahimta a nan ko me hakan yake nufi😂😜



Post a Comment

0 Comments