Ticker

An canza muna kuɗɗi biyan buƙatammu don ya ƙaru

 

"An canza muna kuɗɗi biyan buƙatammu don ya ƙaru" inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a lokacin da aka yi canjin kuɗi a Nijeriya a shekarar 1973. Wannan ya na daga cikin ayyukan faɗakarwa da Uban Kiɗi ya yi a cikin al'umma a lokacin rayuwarshi ta Kiɗa da waƙa. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Daga
Muryar Adabi

Post a Comment

0 Comments