Gamuwak ku da Shehu na Kaulaha... Ehiinn...

     
    Gamuwak ku da Shehu na Kaulaha... Ehiinn...

    "Gamuwak ku da Shehu na Kaulaha... Ehiinn..." Inji MakaÉ—a Salihu Alasan JankiÉ—i Rawayya a cikin WaÆ™arshi mai amshi  'Abdullahi shiggaban sahu, Imamuddini Dabon Kano' wadda ya yi ma Marigayi Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Abdullahi Bayero. A wannan hoto ana iya ganin Marigayi Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi I É—an Sarkin Kano Abdullahi Bayero É—an Sarkin Kano Abbas É—an Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi É—an Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo na farko daga gefen dama tare da Sheikh Ibrahim Nyass a tsakiya da kuma Marigayi Mai girma Firimiyan Jihar Arewa, Alhaji Sir Ahmadu Bello GCON KBE, Sardaunan Sakkwato a wata haÉ—uwa a wani lokaci da ya gabata. Allah ya jiÆ™an magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya mu cika da kyau da imani, amin.

    Daga Taskar

    Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
    ÆŠanmadamin Birnin Magaji
    Imel: birninbagaji4040@gmail.com
    Lambar Waya: 08149388452, 08027484815

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.