Ticker

    Loading......

Shin da gaske ne mafi yawan gidaje mata ke riƙe da su?

Shin da gaske ne mafi yawan gidaje mata ke riƙe da su?
"Sai na yi tankaɗe in aza sanwad Dawo..." Inji Makaɗa Mamman Amale Sububu, Maradun a cikin Waƙarsa mai amshi 'Zahin rana bai tauye ka ba, sabon goje Isah mai Kware' wadda ya rera ma wani manomi da ake kira Isah Dukkuma. 
Wannan aiki da wannan Matar ke gudanarwa shi ake kira "Tankaɗe".

Daga:
MURYAR ADABI

Post a Comment

0 Comments