Soron Inyanga - Daura

     

    Soron Inyanga - Daura
    "Hay yazzo yas sabka
      bakin Soron Inyanga

    Mai abun rabo ÆŠan Musa
    kai kag gadi Amadu Bello
    ÆŠan Ya'u mai adon zinari
    ÆŠan Sanda mai ado na azurfa" 

     Inji MakaÉ—a Musa ÆŠanÆ™wairo Maradun a cikin WaÆ™arshi mai amshi ' Gagara Æ™arya mai ban tsoro, Mamman jikan Audu' wadda ya yi ma Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Muhammadu Bashar Allah ya kyauta makwanci, amin.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.