1.3 Samuwar Bara

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    1.3 Samuwar Bara

    Bara ya fara samuwa ne a cikin al’umma tun kafin a fara rubuta tarihi don ajiyewa (Jakson 2008: Google search). Ana samun bara a mafi yawan al’ummomin duniya, amma hanyoyin da ake gudanar da shi da yadda tsarinsa yake su ne suka bambanta. Kasancewar bara ba sasbon abu ba kamar yadda Jakson ya nuna shi ya sa a wannan aiki ya dubi a wasu nahiyoyi na duniya wato a wasu Æ™asashe sannan daga baya aka dubi yadda yake a wannan Æ™asa tamu da kuma a yankin nazarina, wato yankin Æ™asar Hausa.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.