Ticker

2.4.3 Waƙar Wasan Tashen Ke Kika Je Ki Gidansu Direba - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 92)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

2.4.3 Waƙar Wasan Tashen Ke Kika Je Ki Gidansu Direba

Yara: Ke kika je ki gidansu direba,

Mai Ciki: Da ban je ba ina zan samu?

Kullum biredi kullum shayi,

Kullum tsire yanka goma,

Na je likita ya auna ni,

Ya ce cikin direbobi ne,

Wayyo direba ka cuce ni,

Wayyo direba ka ji amana!

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments