Ticker

6/recent/ticker-posts

3.2 Waɗanda Ake Yi Wa Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

3.2 Waɗanda Ake Yi Wa Bara

Ana iya kasa jama’ar da ake wa bara ta fuskar matsayin tattalin arziki da zamantakewa zuwa gida-gida; wato masu hali kamar ‘yan kasuwa da masu mulki na gargajiya da na zamani waɗanda ba su da yawa, da kuma sauran jama’a da ake iya kira talakawa, kuma su ne suka fi yawa. Ga dai yadda aka karkasa waɗanda mabaratan ke yi wa baransu a cikin ƙasar Hausa har ma da wajenta.


Post a Comment

0 Comments