Ticker

4.8 Dalilan Yin Waƙa A Cikin Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.8 Dalilan Yin Waƙa A Cikin Bara

Ruwa ba ya tsami banza. Da yake bara tamkar roƙo ne akwi buƙatar haɗa shi da wasu kalamai masu ratsa tunani su yi tasiri ga zuciya domin samun biyan buƙata. Wannan ne ya sa waƙoƙi suke taka rawa wajen yin bara domin cikin tsarin magana babu mai iya yin wannan aiki kamar waƙa wadda take abokiyar tafiyar zuciya ce. Muhimman dalilan da suka sa ake amfani da waƙoƙi a cikin bara sun haɗa da tsoratarwa da faranta rai da ƙimar ilmi da nishaɗantarwa.


Post a Comment

0 Comments