Ticker

4.9 Yadda Ake Amfani Da Waƙoƙi A Wajen Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.9 Yadda Ake Amfani Da Waƙoƙi A Wajen Bara

Akwi hanyoyi biyu da mabarata ke amfani da waƙoƙi a wajen bara. Hanya ta farko ita ce wadda mabaraci ke rera waƙarsa shi kaɗai da wdda mabarata kan haɗu daga byu zuwa sama suna rerawa. Wato ke nan akwai reraw a kaɗaice a kwai kuma rerawa cikin taro.


Post a Comment

0 Comments